HAUSA: HOW TO PREPARE DIFFERENT TYPES OF JUICE



(1) LEMON DANKALI
DankalinHausa,Madara,Sugar,Yadda Za ki hada shi ne: zaki sami dankalinki na Hausa sai ki fere shi, ki yanyanka shi sannan sai ki markade shi sannan sai ki kawo Suganki sai ki zuba yadda kike so, sannan sai ki zuba madara ta ruwa za ki iya sa falavor in har kina so.

2) LEMON SHINKAFA
Danyer Shinkafa,Dankalin Hausa,Sugar,Flavour,Citta
 Yadda za a hada shi idan kika sami dankalinki na Hausa, bayan kin fere shi sai ki sami danyar shinkafarki ita ma bayan kin jika ta ta jiku sannan sai ki sa 'yar Cittarki da dan kanunfari shi ma sai ki zuba kadan. Sannan sai kikawo Wannan danyan dankalin wanda kika fare shi sannan kika yayyanka shi kanana sai ki markade Sai ki hada a cikin jikakkiyar shinkafarki sai ki hada ki markade. Bayan kin tace da rariya mai laushi,sai ki kawo sugarki wanda daman na rigaya na gaya miki ana so ki dafa shi sai ki zuba daidai yadda kike so.Sannan sai ki zuba flavour a cinki sai ki sanya a gidan sanyi.

3) LEMON KANKANA DA APPLE
1. Kankana 2.Apple 3.Sugar 4.Flavour 5. Zuma  Yadda za a hada shi  shi ne, idan kika sami kankanar ki sai ki fere ta, Sannan sai ki sa apple dinki mai jan baya sai ki hada ki markade. Bayan kin fere kankanarki,ki hada su,Sannan sai ki zo kikawo Sugarki ki zuba daidai da yadda kike so Sannan sai kawo flavour dinki Sai zuba. Sannan Sai ki adana shi a gidan sanyi, domin sanyaya zuciyarmaigidanki.

4) LEMON  ZOGALE 1. Zogale 2. Na'ana 3. Sugar 4. Citta 5. Kaninfari,,, Yadda za a hada shi idan kika sami zogalenki dan dama,Sannan za ki sami  'yar na'anarki sai ki zuba 'yar kadan.Bayan kin gyara su kin wanke su sai ki markade su, Sannan Sai ki tace su,sai ki kawo sugarki ki zuba daidai bukatarki,Sannan sai ki kawo flavour dinki Sai ki zuba, Cittarki dama da kanunfarinki a  cikin markade za ki sanya su don haka bayan kin markade kin sanya Sugarki,Sannan kin kawo wannan flavour kin zuba, sai ki sanya shi a gidan sanyi.
 5) LEMON MADARA DA DABINO,, 1.Dabino 2. Madara ta ruwa 3. Dankalin Hausa 4. Sugar 5. Citta da Kaninfari, Yadda za a hada shi ne idan kika sami dabinonki kika bare shi sai ki jika shi Sannan ki fere Dankalin ki na Hausa Sannan sai ki yayyanka dankalinki kanana, bayan kin fere shi sai ki hada dabinonki tara da dankalinki sai ki markade su. Za ki sanya Citta da Kaninfari sai hada ki markade. Bayan kin tace sai ki kawo sugarki sai ki zuba daidai bukatarki, Sannan sai ki kawo flavour dinki Sai ki zuba  sai ki sanya lemonki a cikin sanyi.

6) LEMON KINDIRMO (NONO) DA MADARA,,1. Kindirmo (nono) 2. Madara 3.Sugar 4. Dankali Yadda za a hada shi ne idan kika samu dankalinki za ki fere shi Sannan Sai ki markade shi. Sai ki kawo nonon nan Sai ki hada a cikin ruwan tataccen dankalinki, Sannan Sai ki hada bayan ki sake tacewa Sannan Sai ki kawo sugarki sai ki zuba daidai bukatarki sai ki zuba dan flavour dinki domin lemonki ya yi kamshi da ban sha'awa. This dish is a Coastal E/African delicacy that is a loved by almost every family up and down the East Coast, from Mombasa, to Malindi, Lamu and all the way to Zanzibar! A delicious smoky flavourful grilled fish which is then coated with a rich, thick and creamy tamarind-flavoured coconut sauce.This dish is particularly enjoyable with Coconut Rice but can also be had with Mandazi, or Naan and maybe a side of spinach. Once you try this dish, it will definitely count as one of your favourite exotic seafood meals!! YUM!!

Serves 4

INGREDIENTS FOR FISH

1 whole fish, marinated and grilled using my Grilled Fish recipe, link in instructions below.

INGREDIENTS FOR COCONUT SAUCE

3 cups coconut milk (you can mix half heavy and half light)
2 garlic cloves
1-2 whole fresh red chillies
1/4 tsp turmeric powder
1/2 tsp curry powder or cumin powder
1/4 tsp chilli powder
1-2 tsp salt (or to taste)
1 tsp tomato paste/puree
2 tbsp tamarind sauce/paste (soak tamarind in some warm water, then sieve out the seeds/strings and use the liquid)
1-2 tsp lemon juice

INSTRUCTIONS

Then prepare the Coconut Sauce

Make a paste out of the garlic cloves and the whole red chillies. Then put all the ingredients (except for the lemon juice) in a pan and stir together. Gently simmer on LOW heat whilst stirring constantly until the sauce thickens. Make sure not to stop stirring as that will cause the coconut milk to curdle and we want a smooth sauce. The trick is to maintain the heat on low and to stir continuously. When it is about done and thickened, add in the lemon juice and stir. Give it a taste and adjust. The sauce will mellow out after it sits for a while, so do not worry if it feels slightly tangy. Just make sure the salt and other spices taste to your liking. Take care not to over salt as the grilled fish will also have some salt. When done, turn off the heat and keep stirring for a few more minutes until the coconut sauce begins to cool down. Then set aside.

You can now grill the fish as per my grilled fish recipe until it is ALMOST done (about 10-12 minutes per side).

If you are grilling on a BBQ grill, when the fish is about done, start brushing the coconut sauce over the fish on both sides as it grills, turning it very gently or using a fish basket to flip it.

If you are grilling in the oven, when the fish is almost ready, take a 9x13 oven proof dish and put a few tbsp of the coconut sauce in it. Then place your grilled fish on the sauce, and pour some more coconut sauce all over it, making sure it covers every part of the fish. Reserve some sauce for serving with the fish later. Place the dish holding the coconut covered fish in the oven under the broiler/grill for 10 minutes so that the coconut sauce sticks to the fish and the flavours are infused. You can then gently turn the fish over and baste it with some more coconut sauce and put it back under the grill for another 5 or 10 minutes.

Once done, smoke the fish for 3-5 minutes by lighting a small piece of coal and dripping a bit of oil on it to release some smoke that will get infused into the fish. This will give the dish an authentic BBQ aroma.

Serve with the remaining Coconut Sauce, lemon wedges and some Coconut Rice.

Enjoy

Post a Comment

0 Comments