How to make Egg Pizza

EGG PIZZA......🍕


Ingredients.
1.kawai
2.dankalin turawa
3.koren tattasai
4.yellow tattasai
5.nrml Jan tattasai
6.albasa
7.maggi
8.kayan sa girki kamshi
8.curry
9.man gyada

Da farko zaki fere ki dafa dankalin turawa,saiki tankashi kanana in cube.sai ki wanke duka kaloloin tattasanki ki yankashi kanana.saiki fasa kwai ki zuba wnn kayan hadi kisa maggi ydd zaiji da curry da kayan kamshi.saiki sami pan na gashi mai circle sai shafa masa mai ki zuba wnn hadin kwan.dama already kin kunna oven dinki yayi zafi,saiki saka a ciki ki rufe ya gasu na minti sha biyar.zakiji kamshi na tashi bayan wdnn muntuna saiki kashe ki dauko shi.ki yankashi irin wnn yankan da kukaga anyi a hoton.shikenan.

Post a Comment

0 Comments