Illolin rashin Bincike kafin aure daga bakin Malam Umar Shehu Zaria.



Illolin Rashin Bincike Kafin Ayi aure darasi ne wanda ke magana akan irin matsolin da ake samu kafin aure wanda Mallam Umar Shehu Zaria ya Gabatar.

Ayi sauraro lafiya

Download the audio here

Allah ya sa mu dace

Post a Comment

0 Comments